31-Sulhu, Ajiya, Aro, Tsintuwa

 

Yin sulhu kan dukiya idan an yi sabani muhimmi ne a tsakanin masu mu’amala biyu. Bayar da ajiya da kiyaye ta mas’ala ce da ake auna kimar imanin wanda aka ba wa ajiya da ita a musulunci. Bayar da kaya aro ga mutane su yi amfani da shi su dawo da shi yana da lada mai yawan gaske. Sannan wanda ya yi tsintuwa to ya sanar ko ya yi wa mai ita sadaka.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *