Tag Archives: Siyasa Rukunan Tsari –Hadaf

12-Rukunan Tsari –Hadafi

  owane tsari yana da rukunai da idan ya rasa su to ba zai iya tsayuwa ba da kafafunsa ko ma ba zai iya samuwa ba tun farko, rukunai a komai suna da matukar muhimmanci. Mafi girman rukuni shi ne hadafin tafiyar tsari da hadafin gina shi da abubuwan da …

Read More »