04-Aure Mata da Yawa-1

 

Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman hanyar warware matsalar al’umma baki daya da suka hada mazan da matan. Rashin wannan dokar ta halacci to takura ne ga ita kanta mace.  Sai dai akwai sharuda da aka gindaya da  dole ne namiji ya cika su.

Check Also

02-Halittar Namiji da Mace-02

  Namiji da mace halittar Allah ne madaukaki da babu wani fifiko tsakaninsu sai da …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *