Tag Archives: Siyasa Sanya Tsari-4

10-Sanya Tsari-4

  Sanya tsarin tafiyar da mulki da tsarin tafiyar da ayyuka da gudanarwa da duba abubuwan da yake bukata na ciki da na waje da kuma yawansu ko yanayinsu wani lamari ne da yake na tilas a cikin ayyukan tafiyarwa da gudanarwa.

Read More »