MAKALA

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman hanyar warware matsalar al’umma baki daya da suka hada mazan da matan. Rashin wannan dokar ta halacci to takura ne ga ita kanta mace.  Sai dai akwai sharuda da aka gindaya da  dole ne namiji …

Read More »

02-Halittar Namiji da Mace-02

  Namiji da mace halittar Allah ne madaukaki da babu wani fifiko tsakaninsu sai da tsoron mahaliccinsu. Ubangiji yana son kowa ya kiyaye hakkin da ya dora masa ba tare da la’akari da jinsinsa ba. Kuma daukaka tana ga mai bin sa.

Read More »

21-Imani na Masoyan Allah ne

  Allah yana ba wa wanda yake son sa imani ne, babu yadda za a yi ubangiji ya san cewa bawansa ba ya son imani ya ba shi. Don haka mu so imani sai Allah ya ba mu shi, amma idan muka ki to zai hana mu.

Read More »

17 -Sifofin Imani

  ani wani hali ne da yake kafuwa a cikin ran mutum da tunaninsa da zuciyarsa har sai ya kasance shi mai wannan imanin yana siffantuwa da shi a maganarsa da halayensa da ayyukansa.

Read More »

16 -Kashe-kashen Imani

Wasu mutanen an ba su imani ne aro sakamakon ba su sallama wa annabi (s.a.w) baki daya ba don haka ne ko da yaushe ana iya kwace shi daga gare su. Amma wasu mutanen imani ya kafu a zuciyarsu har ya zama wani bangare na samuwarsu.

Read More »

15-Imani Furuci ne da Aiki

  Imani ya kunshi kuduri a zuciya da yarda da annabi (s.a.w) da abin da ya zo da shi, kuma ya kunshi furta hakan da aiwatar da haka a aikace. Idan ba a samu wannan ba to imani yana da rauni ke nan kuma yana iya bicewa.

Read More »

14-Alakar Musulunci da Imani

  Imani shi ne musulunci tare da mika wuya ga duk abin da manzon Allah (s.a.w) ya zo da shi. Musulunci shi ne mika wuya ga manzon Allah (s.a.w). Sai dai ba duka mai mika wuya gare shi ba ne ya mika wuya ga duk abin da ya zo da …

Read More »