19-Asasin Kafirci da Rukunoninsa-01

 

Kafirci shi ne tsagoran jahiltar Allah da kin gaskiya da gaba da ita da kuma yin kokarin ganin bayanta. Wadannan ayyukan duka suna cikin kafirci. Haka nan yana da wasu siffofi munana masu yawan gaske.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *