20-Asasin Kafirci da Rukunoninsa-02

 

Asasin kafirci shi ne fandare wa gaskiya bisa jahilci ko rashin sani ko bisa kin gaskiya da yin watsi da ita. Kuma duk inda aka samu wannan lamuran to za a samu kafirce wa Allah da butulce wa ni’imominsa.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *