Tag Archives: Siyasa Tsarin Hukuma-1

30- Tsarin Hukuma-1

  Tsarin hukuma shi ne kashin bayan tafiyar kowace al’umma, idan al’umma ba ta da tsari mai kwari to zata rushe da wuri, idan kuwa tana da tsari mai karfi da ya ginu kan hikima da adalci da kamala to zata dore da inganci.

Read More »