Tag Archives: Siyasa Tsarin Hukuma

05-Tsarin Hukuma

  Tsarin hukuma kala-kala ne kuma kowace al’umma tana da tsarin da ta zaba da ya hada na sarauta da zabin al’umma ko kabilu da sauransu, sai dai mafi kyawun tsari shi ne na Allah masanin abin da ya fi dacewa.

Read More »