Tag Archives: auren mutu’a

Haramcin Hukuma ne ko na Shari’a

Matsalolin da Allah (s.w.t) ya kawar wa dan Adam ta hanyar ba shi mafita suna da yawa sai dai shi dan Adam ne ya toshe wadancan kofofin da Allah ya bude masa, sakamakon kauce wa mafitar da Allah madaukaki ya ba wa dan’adam ne barna da fasadi suka yawaita a …

Read More »

Dalilan Halarcin Auren Mutu’a

Dalilan Kur’ani Ayar nan ta: فَمَا اسْتَمْتَعْتُم بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً “Abin da kuka ji dadi da shi daga gare su, to ku ba su ladansu bisa wajibi” Wannan aya tana nuna dalilin halarcin auren mutu’a, kuma akwai manyan sahabbai da manyan malamai da suka tafi a kan haka …

Read More »