FIKIHU

Haramcin Hukuma ne ko na Shari’a

Matsalolin da Allah (s.w.t) ya kawar wa dan Adam ta hanyar ba shi mafita suna da yawa sai dai shi dan Adam ne ya toshe wadancan kofofin da Allah ya bude masa, sakamakon kauce wa mafitar da Allah madaukaki ya ba wa dan’adam ne barna da fasadi suka yawaita a …

Read More »

Dalilan Halarcin Auren Mutu’a

Dalilan Kur’ani Ayar nan ta: فَمَا اسْتَمْتَعْتُم بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً “Abin da kuka ji dadi da shi daga gare su, to ku ba su ladansu bisa wajibi” Wannan aya tana nuna dalilin halarcin auren mutu’a, kuma akwai manyan sahabbai da manyan malamai da suka tafi a kan haka …

Read More »

Dalilan Halarcin Auren Mutu’a

Dalilan Kur’ani Ayar nan ta: فَمَا اسْتَمْتَعْتُم بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً “Abin da kuka ji dadi da shi daga gare su, to ku ba su ladansu bisa wajibi” Wannan aya tana nuna dalilin halarcin auren mutu’a, kuma akwai manyan sahabbai da manyan malamai da suka tafi a kan haka …

Read More »

Yaya Ake Kulla Auren Mutu’a

Babu wani bambanci tsakanin yadda ake kulla auren “Mutu’a” da da aure “Maras Iyaka” sai a lafazin iyaka da ake ambato a wurin kulla auren “Mutu’a” don haka ne ma idan aka manta ambaton iyaka to ya koma maras iyaka kai tsaye. Ana kulla auren mutu’a da siga ne wato …

Read More »

Makarantun Jafarawa Shi’awa

Ba ya buya ga ma’abota hankula da tunani cewa fikihu yana daga mafi muhimmancin ilimomin musulunci har ma da ‘yan’adamtaka, domin shi yana lamunce bayani game da koyarwa da tarbiyyar ruhin mutum da kuma kyautata aikinsa da zancensa bisa shiryarwar shari’a mai tsarki. Domin shi ne madaukakin ilimi bayan ilimin …

Read More »

Auren Mutu’a

A shar’ance Auren Mutu’a yana da sunaye da aka san shi da su, ana kiran sa “Aure Mai Iyaka” ko “Auren Jin Dadi”, “Aure Mai Ajali”. Yardajjen Tunani Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai Duk wani addini da ya kasa warware matsalar dan Adam to wannan addinin ba …

Read More »

Dalilan Halarcin Auren Mutu’a

Dalilan Kur’ani Ayar nan ta:  فَمَا اسْتَمْتَعْتُم بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً[1] “Abin da kuka ji dadi da shi daga gare su, to ku ba su ladansu bisa wajibi” Wannan aya tana nuna dalilin halarcin auren mutu’a, kuma akwai manyan sahabbai da manyan malamai da suka tafi a kan haka …

Read More »

Auren Mutu’a

Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai A shar’ance Auren Mutu’a yana da sunaye da aka san shi da su, ana kiran sa “Aure Mai Iyaka” ko “Auren Jin Dadi”, “Aure Mai Ajali”.   Yardajjen Tunani Duk wani addini da ya kasa warware matsalar dan Adam to wannan addinin …

Read More »

Makarantun Jafarawa

Godiya ta tabbata ga Allah (s.w.t) Kuma Aminci ya k’ara tabbata ga bayinsa wad’anda ya zab’a. “… sa’annan abin da kuka ji dad’i da shi daga gare su to ku ba su ladansu bisa farilla sadaki…”[1].   GABATARWAR Ba ya buya ga ma’abota hankula da tunani cewa fikihu yana daga …

Read More »