Tag Archives: Siyasa Musulunci da Hukuma

01-Musulunci da Hukuma

  Musulunci yana muhimmantar da hukuma domin sai da ita ne zai iya tafiyar da tsarinsa da yake ganin ya fi kowane tsari a fadin duniya domin ya zo ne daga mahallici, sai dai matsalar da ake fama da ita sabani kan me ye larurarta da iyakokin ayyukanta da sauransu.

Read More »