ADDINI

21-Imani na Masoyan Allah ne

  Allah yana ba wa wanda yake son sa imani ne, babu yadda za a yi ubangiji ya san cewa bawansa ba ya son imani ya ba shi. Don haka mu so imani sai Allah ya ba mu shi, amma idan muka ki to zai hana mu.

Read More »

17 -Sifofin Imani

  ani wani hali ne da yake kafuwa a cikin ran mutum da tunaninsa da zuciyarsa har sai ya kasance shi mai wannan imanin yana siffantuwa da shi a maganarsa da halayensa da ayyukansa.

Read More »

16 -Kashe-kashen Imani

Wasu mutanen an ba su imani ne aro sakamakon ba su sallama wa annabi (s.a.w) baki daya ba don haka ne ko da yaushe ana iya kwace shi daga gare su. Amma wasu mutanen imani ya kafu a zuciyarsu har ya zama wani bangare na samuwarsu.

Read More »

15-Imani Furuci ne da Aiki

  Imani ya kunshi kuduri a zuciya da yarda da annabi (s.a.w) da abin da ya zo da shi, kuma ya kunshi furta hakan da aiwatar da haka a aikace. Idan ba a samu wannan ba to imani yana da rauni ke nan kuma yana iya bicewa.

Read More »

14-Alakar Musulunci da Imani

  Imani shi ne musulunci tare da mika wuya ga duk abin da manzon Allah (s.a.w) ya zo da shi. Musulunci shi ne mika wuya ga manzon Allah (s.a.w). Sai dai ba duka mai mika wuya gare shi ba ne ya mika wuya ga duk abin da ya zo da …

Read More »

13-Rukunan Imani

  Imani yana da rukunai masu girma da kowane mutum ya zama wajibi ya rike su domin tabbatar imaninsa da samun nasarar barin wannan duniyar cikin imani kamar riko da alayen manzon Allah.

Read More »

12-Mas’alolin Imani

  Imani yana da mas’aloli da yawa da kuma abubuwan da suke gewaye da shi, da natijar riko da shi. Yana sanya mutum ya samu tsari da rahama a duniya da wata rahamar a lahira.

Read More »