14-Alakar Musulunci da Imani

 

Imani shi ne musulunci tare da mika wuya ga duk abin da manzon Allah (s.a.w) ya zo da shi. Musulunci shi ne mika wuya ga manzon Allah (s.a.w). Sai dai ba duka mai mika wuya gare shi ba ne ya mika wuya ga duk abin da ya zo da shi.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *