18-Musuluci na shafe Zunuban Baya

Duk wanda ya musulunta to musulunci yana shafe zunubansa na baya, don haka babu wani mutum da za a rika da laifin shirka ko sabon da ya yi kafin musulunci.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *