MAKALA

29-Bayan Wafatin Annabi 1

  Duk wani sabani tsakanin al’ummar musulmi ya faru ne bayan wafatin annabi (s.a.w) sakamakon rashin sallama wa nassin shari’a da ya zo da shi da kuma haduwar larabawa a kan kiyayya ga Banu Hashim da kauce wa wasiyyar annabi (s.a.w) ta riko da littafin Allah da alayensa bayansa.

Read More »

28-Ismar Annabi Ta yana Saman Kowa

  Annabi (s.a.w) ya barranta daga aikata duk wani abu da ya saba wa mutunci, ba zai yiwu ba gare shi tun daga haihuwarsa har zuwa rasuwarsa. Annabi ma’asumi ne daga duk wani aiki da ya saba wa shari’a ko hankali.

Read More »

27-Ismar Annabi daga Zuwa Buk

  Annabi (s.a.w) ya barranta daga zuwa gidan buki da gada da kida da rawa da duk wani abu na haram, ba zai yiwu ba gare shi tun daga haihuwarsa har zuwa rasuwarsa. Annabi ma’asumi ne daga duk wani aiki da ya saba wa shari’a ko hankali.

Read More »

26-Ismar Annabi daga Kallon Rawa

  Annabi (s.a.w) ya barranta daga kallon rawa ko holewa da duk wani abu na haram, ba zai yiwu ba gare shi tun daga haihuwarsa har zuwa rasuwarsa. Annabi ma’asumi ne daga duk wani aiki da ya saba wa shari’a ko hankali.

Read More »

25-Ismar Annabi daga Zuwa Kida

  Annabi (s.a.w) ya barranta daga zuwa kowane rin taro ne kamar na kida da rawa, ba zai yiwu ba gare shi tun daga haihuwarsa har zuwa rasuwarsa. Annabi ma’asumi ne daga duk wani aiki da ya saba wa shari’a ko hankali.

Read More »

20-Faruwar Wahayi

  Faruwar wahayai ce take zama farkon aiko annabi (s.a.w) da sako daga Allah madaukaki, kuma ita ce digon ba na saukar kur’ani mai daraja da girma wanda yake madogara ga duk al’ummar musulmi baki daya.

Read More »