MAKALA

Tsarin Tattalin Arziki a Musulunci

Shin a musulunci akwai tattalin arzikin? Na’am shi ne ma mafi tsarin wanda duniya ta taba gani. Shin tattalin arzikin musulunci dan jari hujja ne ko kuma gurguzu ko kuma na rabawa na tsattsauran gurguzu? Shi tsari ne ba na jari hujja ba, kuma ba na guguzu ba, kuma ba …

Read More »

Hukuncin Dukiya

Da sunan Allah madaukaki Dukiya ita ce duk wani abu da yake da amafani kuma ake iya amfana daga gareshi domin ci gaban rayuwa, wanda yake karbar a yi musayansa da wani abu. Wannan abin yana iya kasancewa na sanyawa ne, ko ci, ko ajiya, ko hawa, da sauransu. Dokiya …

Read More »

Annabi a Kalaman Imam Ali

Daga Kyawawan Dabi’un Annabi Allah madauki yana cewa: “Saboda (kai) rahama ce daga Allah ka yi sanyin hali a garesu, kuma da ka kasance mai kaushi mai kaurin zuciya da sun watse daga gefenka”[1]. Haika Manzon rahama (s.a.w) ya kasance mai kyawawan dabi’u marasa misali, don haka duk abin da …

Read More »

Annabi a Madina zuwa Wafati

Hijira Zuwa Madina Bayan karewar lokacin takunkumin da aka kakaba wa Manzo (s.a.w) a sakamakon rasa kariya biyu masu girma da ya yi; wato kariyar tattalin arziki daga Khadiza (a.s) da kuma kariya daga sharrin al’umma daga Abu Talib (a.s) sai kuraishawa suka samu damar wulakanci da takurawa ga Manzo …

Read More »

Yankin Larabawa Kafin Annabi

SHIMFIDA DA GABATARWA Godiya ta tabbata ga Allah (s.w.t) Kuma Aminci ya k’ara tabbata ga bayinsa wad’anda ya zaba Kuma lalle hakika kana da ladar da ba ta yankewa. Kuma lalle hakika kana kan halayen kirki manya[1]. Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Daga Allah ne muke neman …

Read More »

Saukar Wahayi da Kiran Mutane

Wahayi a ma’anarsa ta isdilahi yana nufin abin da ake yi wa annabawa da manzanni sakonsa na daga zance ko ilhami da ake kimsa musu (a.s). Kuma shi hanya ce da Allah yake sanar da mutum ubangijinsa da kansa da shiriyarsa domin ya tsara rayuwarsa da zamantakewarsa da sauran halittu, …

Read More »

Rayuwar Annabi Muhammad (s.a.w)

Muhammad shi ne annabin da Allah a aiko shi a matsayin annabin karshe domin shiryar da dukkan halitta gaba daya. A lokacin da aka haife shi Makka da Dakin Allah sun kasance a cike da daudar bautar gumaka, sannan kuma Yahudawa da Kiristoci suna rayuwa a Jazirar larabawa. Daular Farisa …

Read More »

Jazirar Larabawa Kafin Musulunci

SHIMFIDA DA GABATARWA Godiya ta tabbata ga Allah (s.w.t) Kuma Aminci ya k’ara tabbata ga bayinsa wad’anda ya zaba Kuma lalle hakika kana da ladar da ba ta yankewa. Kuma lalle hakika kana kan halayen kirki manya[1]. Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Daga Allah ne muke neman …

Read More »