MAKALA

RANAR QUDUS – 2

RANAR QUDUS WASU DAGA CIKIN HOTUNAN RANAR QUDUS. ITA DAI RANA CE DA DUKKAN MASU MUTUNTAKA DA JIN KAI DA DAN ADAM SUKE FITOWA DOMIN NUNA JUYAYINSU KAN ABIN DA YAKE FARUWA NA BAKIN ZALUNCI KAN AL’UMMAR FALASTINU DA SAURAN AL’UMMU BAKI DAYA. MUNA FATAN KOWANE MUTUM ZAI BAYAR DA …

Read More »

RANAR QUDUS – 1

RANAR QUDUS WASU DAGA CIKIN HOTUNAN RANAR QUDUS. ITA DAI RANA CE DA DUKKAN MASU MUTUNTAKA DA JIN KAI DA DAN ADAM SUKE FITOWA DOMIN NUNA JUYAYINSU KAN ABIN DA YAKE FARUWA NA BAKIN ZALUNCI KAN AL’UMMAR FALASTINU DA SAURAN AL’UMMU BAKI DAYA. MUNA FATAN KOWANE MUTUM ZAI BAYAR DA …

Read More »

Adon Badini

Duk sa’adda muka yi magana kan badini to muna magana kan wani abu ne da ba mai iya riskarsa da mariskai na zahiri, a takaice ana nufin ba ma iya ganin sa ko jin sa, ko taba shi, ko shakar sa, ko dandana shi, sai dai muna iya ganin tasirinsa …

Read More »

Adon Rayuwa (Adon Zahiri)

Bayan mun kammala bayanan abubuwan da suke karfafa alakar ma’aurata sai kuma mu shiga (BANGARE NA SHA DAYA) don bahasosin abubuwan da suke zurfafa wannan alakar domin muhimmancin wadannan bangarorin biyu saboda su ne babban sirrin auren tare. A nan ne muka yi tsokaci kan ado da tsari da muhimman …

Read More »

Surar Qadri

سورة القدر Surar Daraja   Tana karantar da son Allah ga wannan al’umma ta Musulmi da Ya ba su Dare mai Daraja “Lailatul Kadr” domin Ya yawaita ladar ayyukansu ko da yake rayukansu ba su da tsawo kamar na al’ummomin farko, kamar yadda take nuna cewa; alakar Allah (s.w.t) da …

Read More »

Surar Alaq

سورة العلق Surar Gudan Jini   Tana karantar da cewa karatu shi ne gaba da komai, amma a gama shi da sunan Allah, kuma duk wanda ya kauce wa hanyar Allah zai samu ukuba بِِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin Kai اقْرَأْ بِاسْمِ رَبِّكَ الَّذِي …

Read More »

Surar Tin

سورة التين Surar Baure   Tana karantar da cewa dukkan abin da ya shafi imani da aiki na gari ba ya tabewa, amma sauran abubuwa suna halaka بِِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin Kai وَالتِّينِ وَالزَّيْتُونِ Ina rantsuwa da Baure da Zaitun. وَطُورِ سِينِينَ Da …

Read More »

Jan Hankali

A bisa dabi’ar dan adam shi halitta ne mai son abin da yake jan hankalinsa, don haka ne zamu ga wasu sun kware kan sanin hanyoyin da zasu ja hankalinsa, irin kayan wasanni da kalle-kalle duk suna taka babbar muhimmiyar rawa kan wannan lamarin. Mace mai hikima ita ce wacce …

Read More »

Gyaran Badinin Ma’aurata

Gyaran Ruhin Ma’aurata Kula da bangaren abubuwan da suke sosa rai shi ne mafi muhimmancin abin da yake rike alaka tsakanin ma’aurata. Ubangiji madaukaki mai hikima ya yi mana jiki da yake nuna mana abin da ranmu take ciki da ba mu labarin abin da ranmu take jinsa. Imam Ali …

Read More »

Surar Sharh

سورة الشرح Surar Yalwatawa Tana nuna ni’imomin da Allah Ya yi wa Annabi, (s.a.w) domin ya kara godiya ga Allah (s.w.t) بِِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin Kai   أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ Shin ba Mu yalwata maka zuciyarka ba. وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ Kuma Muka …

Read More »