MA’AURATA

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman hanyar warware matsalar al’umma baki daya da suka hada mazan da matan. Rashin wannan dokar ta halacci to takura ne ga ita kanta mace.  Sai dai akwai sharuda da aka gindaya da  dole ne namiji …

Read More »

02-Halittar Namiji da Mace-02

  Namiji da mace halittar Allah ne madaukaki da babu wani fifiko tsakaninsu sai da tsoron mahaliccinsu. Ubangiji yana son kowa ya kiyaye hakkin da ya dora masa ba tare da la’akari da jinsinsa ba. Kuma daukaka tana ga mai bin sa.

Read More »

Soyayyar Ma’aurata

Soyaiyar Ma’aurata Soyaiyar ma’aurata ita ce kashin bayan tafiyar rayuwarsu ta aure, a wurare masu yawa mun yi maganar soyaiya. Soyaiya ba ta bukatar bayani domin wata aba ce da take a fili da kowane mutum yake riskar ma’anarta da kansa. Sannan dalilai mabambanta ne suke sanya soyaiya, tana iya …

Read More »

Zaman Gida

Zaman Gida Manzon rahama yana cewa: Zaman mutum a cikin iyalansa ya fi soyuwa wajan Allah (s.w.t) daga I’itikafi a masallacina wannan . Gida ne amincin mutum da rayuwarsa a cikin garinsa don haka duk inda mutum ya samu kansa ba zai kai amincin cikin gida ba. Mutum yana bukatar …

Read More »

Tsakanin Miji da Mata

Tsakanin miji da mata Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya. 1-Shelanta Soyaiya Bayan …

Read More »

Zaman Gida

Manzon rahama yana cewa: Zaman mutum a cikin iyalansa ya fi soyuwa wajan Allah (s.w.t) daga I’itikafi a masallacina wannan . Gida ne amincin mutum da rayuwarsa a cikin garinsa don haka duk inda mutum ya samu kansa ba zai kai amincin cikin gida ba. Mutum yana bukatar nutsuwa a …

Read More »

Tsakanin Miji da Mata

Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya. 1-Shelanta Soyaiya Bayan soyaiya da kaunar da …

Read More »

Tsakanin Miji da Mata

Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya. 1-Shelanta Soyaiya Bayan soyaiya da kaunar da …

Read More »

Adon Badini

Duk sa’adda muka yi magana kan badini to muna magana kan wani abu ne da ba mai iya riskarsa da mariskai na zahiri, a takaice ana nufin ba ma iya ganin sa ko jin sa, ko taba shi, ko shakar sa, ko dandana shi, sai dai muna iya ganin tasirinsa …

Read More »

Adon Rayuwa (Adon Zahiri)

Bayan mun kammala bayanan abubuwan da suke karfafa alakar ma’aurata sai kuma mu shiga (BANGARE NA SHA DAYA) don bahasosin abubuwan da suke zurfafa wannan alakar domin muhimmancin wadannan bangarorin biyu saboda su ne babban sirrin auren tare. A nan ne muka yi tsokaci kan ado da tsari da muhimman …

Read More »