MAKALA

30- Tsarin Hukuma-1

  Tsarin hukuma shi ne kashin bayan tafiyar kowace al’umma, idan al’umma ba ta da tsari mai kwari to zata rushe da wuri, idan kuwa tana da tsari mai karfi da ya ginu kan hikima da adalci da kamala to zata dore da inganci.

Read More »

29- Halayen Jagora-3

  Halayen jagora tare da siffofinsa su ne suke iya damfara shi da al’ummar da take kasansa har ya zama mata kamar uba da uwa, ya kuma samu girmamawa da hadin kai daga gare su da zai kai ga cin nasara.

Read More »

27-Halayen Jagora-1

26-Siffofin Jagora-4

  Mafi muhimmancin lamari ga jagora shi ne ya kasance yana da siffofin jagoranci da suka zama masa mallaka ta yadda zasu hana shi kauce wa hanyar da aka tsara don gudanar da abin da yake jagoranci a kai.

Read More »

25-Siffofin Jagora-3

24-Siffofin Jagora-2

23-Siffofin Jagora-1

22-Jagoranci

  Jagoranci lamari ne mai muhimmanci da babu kamarsa a cikin lamuran al’umma domin da shi ne al’umma zata samu nutsuwa da tsaro da kariya da habaka da bunkasa a kowane fagen rayuwa.

Read More »

21-Kwadaitarwa

  Kowane abu mutum yake yi yana bukatar ya kasance akwai abubuwan da suke kwadaitar da shi da kara masa karfin guiwar yin abin don haka yana da kyau a karfafi ma’aikata da abin da zai kwadaitar da su.

Read More »