MAKALA

15-Ladan Aiki

  Aikin lada da aka fi sani da kodago ko kwadago yana da falala mai yawan gaske a shari’a, kuma duk wanda aka sanya aiki to a gaya masa ladansa kafin ya fara, sannan da ya kammala a dauko ladansa a ba shi tun kafin gumin jikinsa ya huce.

Read More »

14-Ma’aunin Kimar Kaya

  Nau’in kasuwa sau tari shi ne yake ayyana kimar kaya sakamakon cewa kowace al’umma da kasuwa da nau’in kaya da bukatuwarsu suna taimakawa wurin ayyana farashe, sai dai abin da yake umarnin shari’a ka da ya zama sama da kimar da ta dace har ya zama cin kudin mutane …

Read More »

13-Mallakar Albarkatun Kasa, 2

  Kayan kasa da suka hada da ma’adinai da duk nau’o’insu baki daya da ke ruwa ko sama ko cikin kasa ko doron kasa duk suna da hukuncin mallaka ga wanda ya raya su da sharadin zai fitar da hakkin Allah daga ciki kamar humusi.

Read More »

12-Mallakar Albarkatun Kasa, 1

  Kayan kasa da suka hada da ma’adinai da duk nau’o’insu baki daya da ke ruwa ko sama ko cikin kasa ko doron kasa duk suna da hukuncin mallaka ga wanda ya raya su da sharadin zai fitar da hakkin Allah daga ciki kamar humusi.

Read More »

11-Mallakar Kasa

  Kasa mallakar Allah ce a shar’ance bisa mahangar addinin musulunci, kuma ya wakilta lamarinta hannun wanda ya sanya halifansa a duniya manzon Allah (s.a.w) da alayensa a mahanga mafi inganci, su kuwa sun ba da izinin mallakarta ga wanda ya raya ta.

Read More »

10-Raba Danyar Dukiya

  Akwai hanyoyin raba albarkatun kasa da musulunci ya gindaya ta yadda kowane mutum za a ba shi abin da yake bukata ne da bai wuce sama da bukatunsa ba. Amma a yi lissafin mutane a ba su komai iri daya wannan ba ya zama mafita, kamar yadda ba a …

Read More »

08-Mustahabbai da Makruhai a Kasuwanci

  Akwai abubuwa da suke mustahabbai a ciniki domin samun albarka kamar kyautata wa mai sayan kaya. Akwai kuma abubuwan da suke makruhi a cikin ciniki kamar kambama kayan mutum da koda su fiye da kima, da ma wasu kasuwanci irin sayar da likkafani.

Read More »

06-Neman Kudi da Abu Maras Amfani

  Shari’a ta haramta sayar da abin da ba shi da wani amfani domin wannan yana cikin cin kudin mutane ba tare da wani amfani ba. Kamar wanda zai sayar wa mutane sharar da ke kududdufi ko hakin da suke kan hanya kura tana watsa su a titi.

Read More »