MAKALA

03-Bincike a Addini

  Bincike a addini don gano gaskiya wani lamari ne da hankali da shari’a suka dora shi kan kowane mutum, sai dai kowane mutum gwargwadon iyawarsa ne ake bukata daga gare shi.

Read More »

02-Koyi a Addini

Addini yana karfafa dogaro da bincike wurin gano gaskiya bisa dogaro da hankali a matsayinsa na asasin farko don gane gaskiya da karya a kowace aqida.

Read More »

32-Kwace, Dukiyar Al’umma

  Dukiyar mutane hurumi ce babba da shari’a ta tsananta haramcin tabawa ba tare da izinin masu ita ba. Idan mutum ya kwaci kayan mutane kamar fili to duk sallar da aka yi a filin ba ta yi ba,  haka ma kayan sawa. Idan kuwa ci ya yi to ya …

Read More »

31-Sulhu, Ajiya, Aro, Tsintuwa

  Yin sulhu kan dukiya idan an yi sabani muhimmi ne a tsakanin masu mu’amala biyu. Bayar da ajiya da kiyaye ta mas’ala ce da ake auna kimar imanin wanda aka ba wa ajiya da ita a musulunci. Bayar da kaya aro ga mutane su yi amfani da shi su …

Read More »

30-Jingina, Wakilci, Tarayya

  Jingina tana ba da nutsuwa ga wanda ya bayar da kudinsa a kan cewa wanda ya karbi kudinsa ba zai yi wasa wurin dawo da su ba. Wakilci kuwa muhimmi ne ga wanda ba zai iya aiki da kansa ba. Tarayya kuwa a kasuwanci tana zama bisa yarjejeniyar sanin …

Read More »

29-Dukiyar Kasa, Inshora, Rance

  Arzikin kasa shi ne kashin bayan tafiyar kasa da zata dogara da shi don samar da yalwa da walwalar al’umma. Da wannan ne za a samu lamunin al’umma ya samu tsayuwa. Da wannan ne za a sami karfin ba wa masu kasuwanci rance don habaka arzikin kasa.

Read More »

28-Kyauta, Mudharaba, Banki

  Kyauta tana daga cikin mas’aloli masu muhimmanci a babin musaya. Haka nan mudharaba ta yadda wani da kaya wani kuwa da kudi wani da aiki sai a hada hannu wurin kasuwanci a raba riba bisa yarjejeniya. Akwai banki da mu’mala da banki da dokokinsa a shar’ance da aka hana …

Read More »

27-Wasu Mas’aloli da Haya ko Kodago

  Akwai mas’aloli masu yawa da suka shafi cinikayya sai a koma musu. Akwai kuma abin da ya shafi haya da ma’anarta guda biyu, ko dai mutum ya yi hayar kansa don yin wani aiki da aka fi sani da aikatau ko kwadago ko kodago,  da kuma hayar kaya kamar …

Read More »

26-Zabin Ciniki

  Akwai zabi ga mai sayen kaya da mai sayarwa da suka hada da; matukar ba su bar wurin ba to suna da zabin fasawa,  da hakkin fasa ciniki idan siffar abin da aka karba ko aka bayar ta zama ba yadda aka fada ba.  Da akwai hakkin mayar da …

Read More »