Tag Archives: Ma’aurata 04-Aure Mata da Yawa-1

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman hanyar warware matsalar al’umma baki daya da suka hada mazan da matan. Rashin wannan dokar ta halacci to takura ne ga ita kanta mace.  Sai dai akwai sharuda da aka gindaya da  dole ne namiji …

Read More »