32-Kwace, Dukiyar Al’umma

 

Dukiyar mutane hurumi ce babba da shari’a ta tsananta haramcin tabawa ba tare da izinin masu ita ba. Idan mutum ya kwaci kayan mutane kamar fili to duk sallar da aka yi a filin ba ta yi ba,  haka ma kayan sawa. Idan kuwa ci ya yi to ya ci haram.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *