Tag Archives: munanan halaye

Mugun Hali

MUGUN HALI *Kimar Abota * Mummunan Hali Yana Korar Mutane * Manzo (S.A.W.A.) abin koyi Kimar Abota Kauna tana daya daga cikin dabi’un mutum, saboda haka ne muke ganin zuciyar mutum tana ingiza shi zuwa ga shakuwa da wasu daga cikin mutane. Ba ai yiwu a dankwafe wannan dabi’a ba. …

Read More »