38-Halayen Imam Baqir

 

Kowane imami shi ne mafi kamalar mutane a zamaninsa, Imam Baqir (a.s) shi ne mafi kamalar mutane a zamaninsa a cikin kowane fage na tsakaninsa da Allah (s.w.t) ko da mutane ko da kansa. Shi ne abin koyi a kowane abu nagari domin ya fi kowa kai wa karshen kamala.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *