11-Rukunan Tsari

 

Kowane tsari yana da rukunai da idan ya rasa su to ba zai iya tsayuwa ba da kafafunsa ko ma ba zai iya samuwa ba tun farko, rukunai a komai suna da matukar muhimmanci. Mafi girman rukuni shi ne hadafin tafiyar tsari da hadafin gina shi da abubuwan da hadafin yake bukata domin cimma wannan hadafin da yake hankoro.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *