57-Aqidun Shi’a

 

Akidojin shi’a sanannu ne da su ne dai akidojin musulmi na asali da aka yi ittifaki a kansu kamar kadaitar Allah, da manzancin annabi Muhammad (s.a.w) da ranar lahira. Sai kuma wajabcin adalcin Allah da jagorancin Ahlul-baiti (a.s) a matsayin wasiyyar annabin rahama (s.a.w) ga wannan al’umma.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *