Wasikar Imam Ali (a.s) ga Malik Ashtar kwamandan yakinsa da ya aika shi zuwa Masar don ya zama gwamnansa sai dai a hanya Mu’awiya ya kashe shi kafin ya karasa Masar. Tana kunshe da bayanai mafi muhimmanci ga duk wani mai mulki kamar sarki, shugaba, gwamna, minista, komishina, shugaban ma’aikata ko makaranta ko kungiya.