Tag Archives: 02-Ma’aurata Halittar Namiji da Mace-02

02-Halittar Namiji da Mace-02

  Namiji da mace halittar Allah ne madaukaki da babu wani fifiko tsakaninsu sai da tsoron mahaliccinsu. Ubangiji yana son kowa ya kiyaye hakkin da ya dora masa ba tare da la’akari da jinsinsa ba. Kuma daukaka tana ga mai bin sa.

Read More »