Tag Archives: Fikihu 38-Umarni da Kyakkyawa

38-Umarni da Kyakkyawa

  Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna shi ne asasin zaman tare a al’umma da ya kamata kowa ya kiyaye shi, idan ba a yi wannan lamarin ba to barna zata yawaita a al’umma har ta mamaye kowa da komai.

Read More »