Fiqihu

46-Masu Bata Hajji da Kaffararsu

  Abubuwan da suke bata hajji suna da yawa sai a kiyaye su, kuma da yawa daga cikinsu suna da kaffara, duk wanda ya yi daya daga cikinsu to sai ya yi abin da yake kansa na kaffara kamar yadda aka kawo a bayanai.

Read More »

45-Hajjin Tamattu’i 3

  Hajjin tamattu’i shi ne bangare na biyu da yake farawa daga ranar Arafa har zuwa yin dawafin nisa’i. Ayyuka ne da suka fara daga Arafa, Mash’arul haram da Muzdalifa, Mina da ayyukanta, sai ragowar ayyukan Maka.

Read More »

44-Hajjin Tamattu’i 2

43-Hajjin Tamattu’i 1

42-Umarar Tamattu’i

  Ana gabatar da umarar tamattu’i kafin hajjinta kafin ranar takwas ga zulhajji, sannan kuma sai a ci gaba da ayyukan hajji daga Arafa. Ayyukanta ya hada da niyya, wanka, talbiyya, harami, dawafin umara, sallar dawafi, sa’ayi tsakanin safa da marwa.

Read More »

41-Sharudda da Mukaddimar Hajji 2

  Kafin zuwa hajji ana son neman afuwar mutane da biyan basussuka da yafe musu da wasiyya ga na gida da duk wanda yake da alaka da shi. Sharudan hajji sun hada da ikon lafiya, da na dukiya, da samun hanya har zuwa can, da barin abin da zai dauki …

Read More »

40 – Sharudda da Mukaddimar Hajji 1

  Kafin zuwa hajji ana son neman afuwar mutane da biyan basussuka da yafe musu da wasiyya ga na gida da duk wani mutum da yake da alaka da shi. Sharudan hajji sun hada da ikon lafiya, da na dukiya, da samun hanya har zuwa can, da barin abin da …

Read More »

39-Hikimar Hajji

  Hajji yana da hikimar da Allah ya sanya shi a kanta da mafi girman su shi ne biyayya ga jagora kuma halifansa a duniya wanda yake shi ne annabin rahama a zamaninsa ko Ahlul-baiti su 12 bayan annabi da ya yi wa al’umma wasiyya da bin su.

Read More »

38-Umarni da Kyakkyawa

  Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna shi ne asasin zaman tare a al’umma da ya kamata kowa ya kiyaye shi, idan ba a yi wannan lamarin ba to barna zata yawaita a al’umma har ta mamaye kowa da komai.

Read More »

37-Khumusi

  Humusi wajibi ne a fitar da shi daga duk dukiya da ake fitar da kashi daya cikin biyar na ribar dukiya da aka samu a shekara sakamakon kasuwanci ko nitso a ruwa, ko hako ma’adinai da sauransu. Sanin hakan ya wajaba ga mutun domin ya fita daga fushin Allah …

Read More »