41-Sharudda da Mukaddimar Hajji 2

 

Kafin zuwa hajji ana son neman afuwar mutane da biyan basussuka da yafe musu da wasiyya ga na gida da duk wanda yake da alaka da shi. Sharudan hajji sun hada da ikon lafiya, da na dukiya, da samun hanya har zuwa can, da barin abin da zai dauki nauyin iyali har dawowa.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *