37-Khumusi

 

Humusi wajibi ne a fitar da shi daga duk dukiya da ake fitar da kashi daya cikin biyar na ribar dukiya da aka samu a shekara sakamakon kasuwanci ko nitso a ruwa, ko hako ma’adinai da sauransu. Sanin hakan ya wajaba ga mutun domin ya fita daga fushin Allah duniya da lahira.

Check Also

04-Aure Mata da Yawa-1

  Auren mace sama da daya ba ya nufin take hakkin mace sai dai neman …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *