Tag Archives: Fikihu 40-Sharudda da Mukaddimar Hajji 1

40 – Sharudda da Mukaddimar Hajji 1

  Kafin zuwa hajji ana son neman afuwar mutane da biyan basussuka da yafe musu da wasiyya ga na gida da duk wani mutum da yake da alaka da shi. Sharudan hajji sun hada da ikon lafiya, da na dukiya, da samun hanya har zuwa can, da barin abin da …

Read More »