Tag Archives: yankakken auren

Dalilan Halarcin Auren Mutu’a

Dalilan Kur’ani Ayar nan ta: فَمَا اسْتَمْتَعْتُم بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً “Abin da kuka ji dadi da shi daga gare su, to ku ba su ladansu bisa wajibi” Wannan aya tana nuna dalilin halarcin auren mutu’a, kuma akwai manyan sahabbai da manyan malamai da suka tafi a kan haka …

Read More »