BIDIYO

18-Hukuncin Mamaci-1

  Hukuncin wankan mamaci da yi masa salla da binne shi da wajibi ne da hau kan al’ummar musulmi baki daya da idan wasu suka yi sun dauke wa sauran. Ana son yi masa addu’o’i da sadaka da yin ayyukan alheri a ba shi ladan, kamar yadda ya wajaba kan …

Read More »

17-Haila da Istihala da Nifasi

  Hukunce-hukuncen wankan janaba da na haila da nifasi da istihara suna da muhimmanci matukar gaske domin suna daga cikin abubuwan da ingancin ibadoji ya doru kansu. Kuma sanin su ga baligi ya zama wajibi ke nan domin samun ibada mai karbuwa.

Read More »

16-Hukuncin Wankan Janaba

15-Mas’alolin Alwala

  Alwala tana da muhimmanci domin sai da ita ne salla zata karbu, haka nan dawafi, tana da hukunci da sharuda da mas’aloli da suka wajaba kowa ya san su don inganta ibadarsa.

Read More »

14-Sharudan Alwala

13-Hukuncin Alwala

12- Hukuncin Bayan gida

Sanin hukuncin bayan gida da ban daki yana da muhimanci matukar gaske. Shari’a ta sanya dokokin biyan bukata (kamar haramcin kallon alkibla ko ba ta baya) da yadda ake yin su, da yadda ake yin tsarkinsu, don haka sai a kiyaye su ta hanyar sanin fatawar malamai a kai.

Read More »

11-Tsarki da Najasa-2

  Tsarki daga najasa yana daga cikin abubuwan da shari’ar musulunci ta dogara da su saboda akwai ibadoji da ba sa yiwuwa sai da tsarki musamman salla da ake yin ta sau biyar kowace rana. Don haka sanin najasa da yadda za a kawar da ita yana da muhimmanci, haka …

Read More »

10-Tsarki da Najasa-1

09-Ijtihadi da Taqlidi

  Ijtihadi shi ne ikon fitar da hukuncin shari’a daga asasin da ta dogara da shi, amma taqalidi shi ne koyi da malami a cikin ayyukanmu ta yadda zamu dogara da fatawarsa. Kowane baligi dole ya zama dayan uku ko mujtahidi ko mai taqalidi ko mai yin ihtiyadi.

Read More »