BIDIYO

Armashin Rayuwar Ma’aurata

A wannan bangaren (BANGARE NA GOMA) muna son mu yi nuni da cewa: Bayan ma’aurata sun shiga rayuwar tare tsundum suna bukatar sanin abubuwan da zasu karfafi wannan alakar tasu a dalilin haka ne a nan bangaren muka kawo bayanin abubuwan da zasu karfafi alakar ma’aurata da suka shafi badini …

Read More »

a- Kamantawa (Analogy)

Ita ce hanyar Kwatanta tsakanin abubuwa guda biyu saboda suna da wani kamammi a sifa ko hali ko adadi da sauransu, sai mu yi hukunci da wannan sifar ga wani abu bisa dogaro da irinta da muka samu a wanda ya yi kama da shi. Kamar idan muka ga wani …

Read More »

Ahlul-Baiti A Sikelin Buhari da Muslim

Falaloli masu yawa ne suka zo game da alayen annabin tsira tun daga littafin Buhari da Muslim zuwa sauran litattafai, Buhari da waninsa sun kawo wasu lamurran tarihi masu yawan muhimmanci, muna iya duba wasu daga ciki kamar haka: Ali dan Abutalib A falalar Imam Ali ya kawo falalar yabon …

Read More »

Aiko Annabawa Ludufi Ne

Annabci Ludufin Allah Ne Mai ludufi (mai tausayi) yana daga cikin sunayen Allah madaukaki, don haka ne domin ya bayyanar da wannan tausasawa da tausayawa ga bayinsa ya aiko annabawa domin isar da mutane zuwa ga kamalar da ta dace da su a tunani da aiki. Ruwayoyi masu yawa sun …

Read More »

ِAdalcin Allah Madaukaki

Adalcin Allah Adalci shi ne: a jiye komai a mahallinsa, kamar yadda a bisa al’ada ana cewa; adalci shi ne kiyaye hakkokin mutane da sanya komai a mahallinsa[1], da ba wa kowane mai hakki hakkinsa[2]. Kuma yana daga siffofin Allah madaukaki da a wajanmu muke sanya shi cikin usul guda …

Read More »