AKIDA

Barin Hukuncin Shari’a

Amma idan muka duba mas’alolin da halifofi suka bar aiki da hukuncin shari’a suka yi abin da wasu suka kira ijtihadi ko da kuwa su halifofin ba su ambace shi ijtihadi ba, domin a fili yake cewa wasu abubuwan da suka yi tarihi ya ruwaito musu yin nadama kansa kamar …

Read More »

Siffofin Halifa a Buhari da Muslim

Idan muka duba hudubobi da wasikun Imam Ali (a.s) game da yadda halifan annabi (s.a.w) ya kamata ya kasance zamu ga ya kawo siffofi masu yawa da wajibi ne halifan annabi ya siffantu da su. Irin wadannan siffofin sun hada kyauta, sani, ilimi, adalci, amana, kyawun hali, taushin zuciya, riko …

Read More »

Ahlul-Baiti A Sikelin Buhari da Muslim

Falaloli masu yawa ne suka zo game da alayen annabin tsira tun daga littafin Buhari da Muslim zuwa sauran litattafai, Buhari da waninsa sun kawo wasu lamurran tarihi masu yawan muhimmanci, muna iya duba wasu daga ciki kamar haka: Ali dan Abutalib A falalar Imam Ali ya kawo falalar yabon …

Read More »

Halifanci A Sikelin Buhari Da Muslim

Halifanci bayan wucewar ma’aikin Allah shi ne mafi muhimmancin bahasin da duniyar musulmi ta fuskanta wanda ya jawo rabewarta gida biyu har yanzu, kuma babu wani abu da ya sabbabba kisan mutane da ribace su da tozarta su fiye da wannan mas’ala[1]. Tare da cewa al’ummar musulmi ta yi imani …

Read More »

Dacewar Halifofi A Sikeli

Ayar Hijabi Idan mun duba misalan dacewar halifa ga wahayi da suka kawo zamu ga suna da yawa, sai dai zamu iya kawo wasu misalai kana hakan. Ayar hijabi tana daga cikin abin da suka jingina wa halifan kansa. Ruwayar Farko Karo da juna a hadisan dalilan saukar ayar hijabi …

Read More »

Gurbatar Ruwayoyin

Idan mun duba zamu ga rashin ingancin wadannan ruwayoyi a fili yake, domin babu yadda annabi mai daraja da daukaka zai kasance cikin irin wadannan halayen. Halayensa da Allah ya yi masa sheda kansu sun yi hannun riga da wadannan halayen. Ya kasance mai tsarki tun kafin annabta tun yarintaka, …

Read More »

Mas’aloli Game Da Annabi – 4

MATSAYIN ANNABAWA Mun san cewa matsayin annabawa ya munana matukar gaske a cikin attaura da injila, kuma mun yi nuni da hakan a baya, mun ga yadda aka jingina wa annabawa shan giya, zina da ‘ya’yansu cikin maye, kwace matar wani da yi mata ciki ta haifo wani annabin, yin …

Read More »

Mas’aloli Game Da Annabi – 3

Barbarar Dabino Muslim[1], da Ibn Majah[2] duk sun kawo cewa manzon Allah (s.a.w) ya ga wasu mutane suna yi wa dabinonsu barbara, sai ya tambayi dalili, sai suka gaya masa. Sai ya ce ya fi kyau su bar wannan aikin, sai suka bi umarninsa. Sai a wannan shekarar duk dabinonsu …

Read More »

Mas’aloli Game Da Annabi – 2

Kafin mu yi nisa cikin bayanin annabawa yana da kyau mu leka mu ga bayani game da annabin rahama da ya fi kowane mutum kamala a cikin halittar Allah kamar yadda ya zo a cikin Buhari da Muslim da suke babbar madogara gun ‘yan’uwanmu ‘yan Sunna. Imanin Iyayen Annabi A …

Read More »

Annabci A Buhari Da Musulim

Annabci matsayi ne mai daraja da daukaka da babu mai samun sa sai mutumin da ya kai matukar matsayin daukaka da daraja da kamala. Kur’ani mai daraja ya yi nuni da wannan lamarin na zaBin Allah ga bayinsa masu daraja[1] kuma Allah ne ya san inda yake sanya sakonsa[2]. Annabawa …

Read More »