BIDIYO

38-Umarni da Kyakkyawa

  Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna shi ne asasin zaman tare a al’umma da ya kamata kowa ya kiyaye shi, idan ba a yi wannan lamarin ba to barna zata yawaita a al’umma har ta mamaye kowa da komai.

Read More »

37-Khumusi

  Humusi wajibi ne a fitar da shi daga duk dukiya da ake fitar da kashi daya cikin biyar na ribar dukiya da aka samu a shekara sakamakon kasuwanci ko nitso a ruwa, ko hako ma’adinai da sauransu. Sanin hakan ya wajaba ga mutun domin ya fita daga fushin Allah …

Read More »

36-Zakkar Fidda Kai da Humusi

  Zakkar wajibi ta kasu zuwa zakkar shekara ta dukiyar zinare da azurfa da dabbobi da shuke-shuke, akwai kuma zakkar fidda kai ta gama azumi. Duk suna wajabta wa mutun sanin su domin ya fita daga fushin Allah duniya da lahira.

Read More »

35-Hukuncin Zakka-2

34-Hukuncin Zakka-1

  Zakkar wajibi ta kasu zuwa zakkar shekara ta dukiyar zinare da azurfa da dabbobi da shuke-shuke, akwai kuma zakkar fidda kai ta gama azumi. Duk suna wajabta wa mutun sanin su domin ya fita daga fushin Allah a duniya da lahira.

Read More »

33-Hukuncin Azumi-2

  Yana da muhimmanci mu san Hukuncin Azumi domin yana da sharudan inganci da na wajabci da rukunai da abubuwan da suke bata shi wadanda idan ba mu san su ba to azuminmu na iya lalacewa. Haka nan mu san hukuncin ramuwa da kaffara da yadda ake yin su.

Read More »

32-Hukuncin Azumi-1

031-Sallar Idi, Dare, Gufaila

  Sallar ayoyi kamar ta kisfewar rana, da sallar idoji, da sallar dare, da sallar gufaila, da sallar shafa’i da wutiri, duk suna daga cikin muhimman salloli da bawa ya kamata ya kiyaye idan ba zasu cutar da farilla ba saboda lada mai yawa da suke da shi.

Read More »

30-Sallar Juma’a

  Sallar juma’a tana daga cikin mafi muhimmancin salla a al’ummar musulmi wacce aka sanya ta don haduwa wuri daya na jama’a masu yawa domin sanin sakon abin da ya shafe su na sati.

Read More »

29-Sallar Jam’i

  Sallar jam’i da mutane zasu taru su yi tana da lada mai yawan gaske fiye da sallar da mutum zai yi shi kadai, ana yin sallar jami’i a sallar farilla ban da nafila.

Read More »